Buhari ya nisanta kan sa daga yunkurin tsige Gwamnan Benuwai, Samuel Ortom
Mambobin takwas na APC dai sun zargi Ortom da laifin wawuran kudade, inda shi kuma ya karyata zargin na su.
Mambobin takwas na APC dai sun zargi Ortom da laifin wawuran kudade, inda shi kuma ya karyata zargin na su.
Jam'iyyar ta nada sabon shugaba na riko a jihar.
Wadannan mambobi ‘yan APC, sun shiga inda suka yi zaman aika wa gwamna sammacin sanar da shi shirye-shiryen tsige shi.
" Duk hakan a faru ne saboda gazawar masu mulki a jihar."
Wannan rikici ya faru ne kwanaki kadan bayan Ortom ya fice daga APC, ya koma PDP.
El-Rufai yace su suna aiki ne wa talakawa ba attajiran jihar ba domin kuwa ba kaunar su suke yi ba.
PDP ta ce gwamnatin APC gwamnatin Zuki ta malle ne.
Da ma can danne mu akayi shi yasa muke so mu gudu abin mu.
A yau Laraba ne Mukhtari Shagari ya sanar cewa zai fito takaran gwamnan jihar Sokoto.
Saraki ya yi shiri kafin su tunkari gidan sa