A fallasa sunayen berayen har da na gida – Shehu Sani
Kotu ta yanke hukunci cewa gwamnati ta zayyano sunayen wadanda aka samu sun ragargaji kudin gwamnati.
Kotu ta yanke hukunci cewa gwamnati ta zayyano sunayen wadanda aka samu sun ragargaji kudin gwamnati.
“ Ganin haka ne yasa dukkan mu muka amince mu canza shekar zuwa jam’iyyar PDP” Inji Amadi.
Goodluck Jonathan ya ja kunnen daukacin ‘yan PDP, musamman Babban Kwamitin Gudanarwar jam’iyyar, da su kiyaye da wadansu shawarwari da ...
Ya yi wannan jawabi ne a lokacin da ya karbi dan takarar shugabancin jam’iyyar, Raymond Dokpesi da ‘yan tawagar sa, ...
Obasanjo ya yi wannan jawabin ne yayin da ya ke zantawa da wasu ‘yan jaridu
Sun yi minti 25 suna tattaunawa.
Jama’a da yawa na ganin cewa Lamido ne kadai zai iya nasara a kokuwar 2019, ganin cewa har yanzu APC ...
“Allah ya kai mu 2019 lafiya, a fito a fafata, mun yi shirin kokawar neman cin zabe a kowane mataki.”
Idan ba a manta ba cikin wannan shekara ‘yan majalisa uku daga jam’iyyar PDP suma sun canza sheka zuwa APC.
Buhari bashi da sha’awar yin siyasar jam’iyya, saboda haka bai san ko a wata jam’iyya bane zai yi takaran idan ...