SHUGABAN ƘASA 2023: Faɗuwar Wike zaɓen fidda-gwanin shugaban ƙasa ya yi mana daɗi -APC
Sakataren APC Chris Finebone ne ya nuna farin cikin a Abuja a wata ganawa da ya yi da manema labarai.
Sakataren APC Chris Finebone ne ya nuna farin cikin a Abuja a wata ganawa da ya yi da manema labarai.
Tabbas an kai harin, amma lokacin da barayin su ka je gidan, shi ba ya nan.