An gano yaron da aka sace a cikin 2014 a Kano a jihar Anambra –’Yan sanda
Jami’an Operatiom Puff Adder, masu dakile satar yara da garkuwa da mutane ne suka gano su.