ASARKALA: Yadda Dangote ya kimshe kudi a waje don kauce wa biyan haraji
Ana dai kyasta cewa Dangote na da arzikin da ya kai dalar Amurka biliyan 12.1.
Ana dai kyasta cewa Dangote na da arzikin da ya kai dalar Amurka biliyan 12.1.
Binciken da PREMIUM TIMES ta yi ita da gamayyar kungiyar zaratan ‘yan jarida masu binciken kwakwaf na duniya, wato ICIJ, ...
Gidan jaridar PREMIUM TIMES ne kawai yake da izinin samun wadannan bayanai a Najeriya.
Yayin da PREMIUM TIMES ta tambayi dalilin da ya sa Saraki bai taba bayyana shi a cikin kadarorin sa ba, ...