BINCIKEN ‘ Pandora Papers’ Rayuwar Walter Wagbatsoma, ƙasurgumin mazambaci, abokin ‘cin mushen’ tsohuwar minista Diezani
A ranar 12 Ga Agusta, 2012 ne EFCC ta gurfanar da Wagbatsoma Babbar Kotun Lagos, bisa zargin da hannun sa ...
A ranar 12 Ga Agusta, 2012 ne EFCC ta gurfanar da Wagbatsoma Babbar Kotun Lagos, bisa zargin da hannun sa ...
Baya ga wannan kuma PREMIUM TIMES ta gano cewa ya karya dokar Najeriya, inda ya kafa kamfanin gare a tsibirin ...
PREMIUM TIMES ta tuntuɓi Stella, amma sai ta ƙaryata, ta ce babu ruwan ta da wannan kamfani, wanda ke da ...
PREMIUM TIMES ta tabbatar Abiodun bai saka sunayen kamfanonin biyu a cikin kadarorin sa ba, a lokacin da ya zama ...
Duk da a lokacin mulkin Jonathan an biya Adesanya tsabar kuɗi dala miliyan 55.3 kuɗin kashe rigima, har yau tsugune ...
Sai dai kuma tulin bayanan takardun da PREMIUM TIMES ta ci karo da su dangane da kamfanin da kuma harƙallar ...
Amma a kasuwar 'yan canji kuɗaɗen za su kai Naira biliyan 117, idan aka canja dala a kan kan Naira ...
Daga nan an Oyedepo da taimakon waɗannan 'yan daƙa-daƙa, ya kafa kamfani mai suna Zadok Investments Limited a cikin watan ...
An buga labarin yadda Peter Obi ya shekara uku ya na gudanar da harƙalla ta ɓarauniyar hanyar da kauce wa ...
Tinubu a lokacin shi ma ya na zaman jiyya ne ta wata rashin lafiyar da ba a bayyana ko wace ...