Mutane da dama Boko Haram suka yi garkuwa da su a harin Adamawa byAisha Yusufu January 16, 2018 0 Abamu Japhet ya fada wa wakilin mu cewa da kyar ya tsira da ran sa a wannan tashin hankali.