YAƘIN ISRA’ILA DA FALASƊINU: Zanga-zanga ta ɓarke a Iraƙi, yayin da Isra’ila ta matsa-ƙaimin kai hare-hare a Arewacin Gaza
Dubban Falasɗinawa ne ke zaman mafaka a cikin cikin asibitin, ciki har da likitoci da majiyyata marasa lafiya.
Dubban Falasɗinawa ne ke zaman mafaka a cikin cikin asibitin, ciki har da likitoci da majiyyata marasa lafiya.
Ganin yadda tayin tsagaita wutar ya raba kan Zauren Majalisar, sai ba a yi amfani da tayin wanda Rasha ta ...