An Kafa dokar hana walwala a gari Jos byMohammed Lere September 14, 2017 0 Gwamnatin jihar tace tayi haka ne ganin yadda aka fara zaman dar-dar a garin na Jos.