ALKALAMI YA BUSHE: Oby ba za ta iya janye wa daga takarar shugaban kasa ba – Hukumar Zabe
Oby ba za ta iya janye wa daga takarar shugaban kasa ba
Oby ba za ta iya janye wa daga takarar shugaban kasa ba
Kakakin yada labarai na Oby, mai suna Ozioma Ubabukoh, ya tabbatar da janyewar da Oby ta yi.