KARIN WA’ADI: Buhari ya yi wa APC Sutura, da ta kwashi kashin ta a hannu – Shehu Sani
Ya yi namijin kokarin cire kurwar maitar da wasu dibgaggun ‘yan jam’iyya suka dasa domin son ran su kawai.
Ya yi namijin kokarin cire kurwar maitar da wasu dibgaggun ‘yan jam’iyya suka dasa domin son ran su kawai.
Babu dankon siyasa mai zumunci a cikin jam’iyyar mu.
"Amma fa za mu yi amfani da karfin mu domin tabbatar da cewa tilas mun yi nasara.”
Kin yin gangamin jam'iyyar na kasa zai iya yi wa jam'iyyar Illa a 2019.
Tinubu ya ce ya tuna yadda Oyegunn ya kara nanata masa jihohin da rigingimun su ka fi muni, kamar Kogi, ...
Bayan ayyukan gyara kasa da gwamnatin Buhari ke yi, ana ta kokarin ganin wutan lantarki ta wadata a ko-ina- a ...
Dubban 'yan jam'iyyar PDP ne suka canza sheka zuwa APC.
Oyegun ne su ka taba harzuka Buhari har ya fice daga ANPP, amma a yau ta juyo shi ne shugaban ...
Shigowar Buhari ke da wuya sai ya fara yi wa sauran wadanda suke zauran barkwanci.