TA KACAME WA APC: Wani ɗan takara ɗaya tal ya ce bai janyewa, sai dai a janye masa -Inji Oyegun, Shugaban Tantance ‘Yan Takara
Sai wani ɗan takara ɗaya ne ƙwal ya ce shi ba zai yarda a bar wa kowa takara ba, sai ...
Sai wani ɗan takara ɗaya ne ƙwal ya ce shi ba zai yarda a bar wa kowa takara ba, sai ...
Oshiomhole baya tauna magana kafin yayi, ba zai iya rike jam'iyyar APC ba
Oyegun zai tafi ya bar jam’iyyar APC a matsayin ta na jam’iyyar da ta gudanar da zaben shugabannin jiha na ...
Dandazon masu zanga-zanga sun zagaye hedikwatar ofishn jam’iyyar APC na kasa da ke Abuja.
Ya kuma bayyana cewa wasu masu korafi su 18 sun rubuta kukan su ga kwamitin.
Oyegun ya bayyana haka ne da nuna rashin jin dadin sa ga yadda jam'iyyar ta ke watangaririya.
Hakan zai tabbata ne kawai muddin aka kasa gudanar da cikakken taron gangamin jam’iyya.
Hon. Ado Doguwa daga Kano, ya tabbarar wa PREMIUM TIMES haka.
Dama dai jiya Talata sun shafe tsawon lokaci su na tattauna batun, amma aka rabu baram-baram.
Taron dai sun shafe kimanin awa daya su na zantawa, kuma alamu na nuna cewa taron ya yi zafi sosai.