KORONA: Gwamnatin Bauchi ta karbi kwalaben maganin Astrazeneca 21,000
Ya ce NPHCDA ta bai wa BSPHCDA kwalaben maganin rigakafin ne domin yi wa mutanen rigakafin korona zango na biyu.
Ya ce NPHCDA ta bai wa BSPHCDA kwalaben maganin rigakafin ne domin yi wa mutanen rigakafin korona zango na biyu.
Gwamnati ta yi kira ga mutane da su ci gaba da kiyaye sharuddan gujewa kamuwa da korona domin samun kariya.