KISAN GILLAR OWO: Kwankwaso ya kai ziyarar jaje fadar sarkin Owo
Kwankwaso ya kuma ziyarci fadan sarkin Ijebu dake Owo inda ya yi wa basaraken da mutanen garin ta'aziyyar rasuwar mutanen.
Kwankwaso ya kuma ziyarci fadan sarkin Ijebu dake Owo inda ya yi wa basaraken da mutanen garin ta'aziyyar rasuwar mutanen.
A cikin wasikar dai ya fito karara ya nuna damuwar sa a kan batun rashin tsaro a Najeriya.
Oke ya fadi haka ne da yake hira da Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya a Akure.