Gwamnatin Buhari za ta kashe Naira biliyan 38.4 domin kammala titina a jihohi biyar
An bayar da kwangilar tun cikin 2011, amma ba a biya kuɗin kwangilar ba. Yanzu an amince a biya domin ...
An bayar da kwangilar tun cikin 2011, amma ba a biya kuɗin kwangilar ba. Yanzu an amince a biya domin ...
Shugaban INEC, Farfesa Mahmood Yakubu, shi ne ya bayyana haka a wajen taron bayan wata huɗu da ya kan yi ...
Ƴan sanda sun ce bayan samun rahoton kisan Gulak, sun bi sawun maharan nan take kuma sun yi nasarar cim ...
Ana zargin wasu ƴan bindiga ne suka bindige shi a hayar sa ta zuwa filin jirgi daga dakin Otel din ...
An ruwaito cewa 'mayakan kungiyar Tsageran Inyamurai, IPOB ne suka bindige shi a hayar sa ta zuwa filin jirgi daga ...
Sanarwar mahukuntan sojojin ta ce an kwato zabga-zabgan makamai da kuma motocin sintirin tsagerun ESN, reshen 'yan bindigar IPOB.
Haka Okorocha ya shaida wa dandazon magoya bayan sa, wadanda su ka je gidan sa a Owerri ranar Litinin domin ...
Kakakin jami’ar, Uche Nwaelue, ya ce har zuwa yanzu ba su kai ga tantance ko mamatan daliban jami’ar ba ne ...
Su fa kabilar Igbo ba su san ma yadda za su dauki manyan yankin su da muhimmanci ko wata martaba ...