Jirgin sama ya kama wata a filin jiragen Lagos byAshafa Murnai October 12, 2018 Jirgin ya kama da wuta ne a inda ya ke ajiye a kebantaccen filin ajiye jirage.