Ambaliya ta mamaye Otuoke, mahaifar Goodluck Jonathan
Wata ambaliya mai karfi ta mamaye yankin Otuoke, mahaifar tsohon Shaugaban Kasa, Goodluck Jonathan a jihar Bayelsa.