Yadda Yar’Aduwa ya hana ni da Dangote mallakar matatun man Kaduna da Fatakwal
Da zarar gwamnatin Najeriya ta kammala tsare-tsaren ta, za ta ba shi damar a fara sauke su a gidajen man ...
Da zarar gwamnatin Najeriya ta kammala tsare-tsaren ta, za ta ba shi damar a fara sauke su a gidajen man ...
Wato ni ina adawa masu almubazzaranci da wadaƙa da dukiya, musamnan masu kamfatar kuɗaɗe su na sayen jiragen sama na ...
Mu ma a nan Najeriya muna da irin na mu hamshaƙan da muke tutiya da su. To ya kamata mu ...
Kotun Ƙoli ta jaddada hukuncin ɗaurin shekaru biyar kan tsohon ɗan majalisar tarayya, Farouk Lawan, wanda aka kama da laifin ...
Biloniya Femi Otedola ya samu hannayen jari na Naira biliyan 6 a Kamfanin Simintin Ɗangote, kamar yadda wata majiya ta ...
Ya ce hakan ya sa ya bada karin gudummawar naira biliyan 1 domin asusun ta ci gaba da aikin samar ...
Otedola ya bada kyautar Naira miliyan 140 domin zuba kayan aiki a fannin koyar da kwas din ‘Engineering’ dake jami’ar.
GURUGUBJI FAƊAN ATTAJIRAI: Biloniya Femi Otedola ya zargi Tony Elumelu da yi masa yankan-baya da cin amana
Dangote, Otedola, Ribadu na daga cikin wadanda aka nada domin shiryawa da kula da Kamfen din Buhari
Oyeyemi yace wannan asara ta dukiya ce kadai zunzurutun ta, babu lisafin wadanda suka rasa rayuka tukunna.