GANIN ARHA: Shugaban Majalisar Dattawa zai fito takarar shugaban ƙasa, alamar yi wa Tinubu da Osinbajo barazana
Lamarin yunƙurin fitowar Lawan alama ce ta fitowar wata 'tauraruwa mai wutsiya' a cikin 'yan takarar shugaban ƙasa a APC.