ZABEN OSUN: Tarayyar Turai, Ingila da Amurka sun damu kan yiwuwar jami’an tsaro yi wa zaben 2019 katsalandan
Sun ce hakan ya na da muhimmanci, musamman a lokacin zaben 2019 mai zuwa.
Sun ce hakan ya na da muhimmanci, musamman a lokacin zaben 2019 mai zuwa.
Jam’iyyar SDP ta samu kuri’u 127,149, sannan ADP kuma 48, 205.
Shi kan sa ma zaben raba-gardamar da aka sake gudanarwa a yau, bai ma taso ba kwata-kwata.
Kungiyar CCD ta yi tir da zaben tare kuma da yin kira da a binciki hukumomin gwamnati masu hannu a ...
Mutanen mazabun sun fito domin kada kuri'a.
Omisore dai ya bayyana cewa zai mara wa jam'iyyar APC ce baya a zaben don samun nasara.
Wannan kuwa na nuna maka yadda takarar ke kara zafi sosai kenan.
Joseph Fuwape ne ya fadi haka a karshen bayyana sakamakon zaben gwamnan jihar da aka yi.
An kama wani jami'in INEC da aka hada baki da shi aka zaftare wa PDP kuri'u
Jam'iyyar SDP ta samu kuri'u 127,149, sannan ADP kuma 48, 205.