KILU TA JA BAU: Kudirorin Gwamnonin Kudu 17 sun fusata Osita Shugaban VON, ya cumuimuyi Gwamnonin Najeriya 36 ya watsa bola
Tare da ragargazar gwamnonin, Osita ya hada gaba dayan gwamnonin Najeriya ya yi masu kwasar-karan-mahaukaciya ya watsa su cikin bola.