ZAZZABIN LASSA: Za mu kara bude asibitoci domin inganta kula da masu fama da cutar a jihar Edo byAisha Yusufu March 20, 2019 Bisa ga rahotan mutane 184 ne suka kamu da cutar sannan 29 sun rasu jihar.