ALKALAMI YA BUSHE: Buhari da APC sun makara – inji R-APC
Haka Afegbua ya kwatanta halayyar mulkin Buhari da na jam'iyyar APC.
Haka Afegbua ya kwatanta halayyar mulkin Buhari da na jam'iyyar APC.
Daga cibiyar tattara sakamakon zabe a ofishin INEC aka yi aringizo ga APC
Ya Saraki ne ya kafa jam’iyyar ta bayan fage, amma a halin yanzu ya na jin tsoron fitowa fili ne ...
Galadima ya kara da cea shi ma zaben shugabannin na ranr 23 Yuni, ba a bisa ka’idar da jam’iyya ta ...
Duk da wannan ballewa da suka yi, APC ta ce babu wata baraka a tsakanin mambobin jam’iyyar.
Ya ce an gudanar da taron ne a babban dakin taro na Majalisar Tarayya.
"Ina rokon ku da kuyi hakuri."
APC za ta yi zaben shugabanni a ranar 23 Ga Yuni, a Abuja, inda za ta zabi shugabannin ta.