Akwai isassun likitoci a Najeriya – Inji ministan Kiwon Lafiya
Ministan ya ce ma'aikatar lafiya za ta hada hannu da hukumar ma'aikatan gwamnati domin fito da tsarin daukan ma'aikatan da ...
Ministan ya ce ma'aikatar lafiya za ta hada hannu da hukumar ma'aikatan gwamnati domin fito da tsarin daukan ma'aikatan da ...
Bayan haka jakadan kasar Faransa a NAjeriya Jerome Pasquier ya jinjina kokarin da kwamitin PSC ta yi na yaki da ...
Hukumar Kula da Lafiya a Matakin Farko (NPHCDA) ta ce Najeriya ta yi wa mutum miliyan 4.6 rigakafin korona allura ...
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 197 da suka kamu da cutar Korona a Najeriya ranar Alhamis.
Yanzu mutum 52,548 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 39,257 sun warke, 1004 sun rasu. Sannan kuma zuwa yanzu ...
Ya ce siyo wadannan na'urori zai taimaka wajen aikin dakile yaduwar annobar Korona a duniya.
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 543 da suka kamu da cutar Coronavirus a Najeriya ranar Laraba.
Yanzu da aka samu sakamakon binciken da aka yi, mafi yawan wadanda suka mutu duk Korona ce ta kashe su ...
Sannan kuma ya ce ba za a yi shisshigi ko kasassabar gwada maganin a jikin dan adam ba, sai dai ...
Ganduje ya shaida wa BBC cewa hatta Shugaban Kwamitin sai da ya je Kano ya kwana, ya ga halin da ...