RIKICIN PDP: Na tada ƙura saboda na gano ana kutunguilar hana ni yin tazarce a Bauchi – Gwamna Bala
Ya ce ya gano wasu mambobin PDP na Jihar Bauchi na shirya masa tuggun hana shi yin tazarce.