Za mu yi gwanjon shanu da dabbobin da muka kwata – Gwamnatin Benuwai
" Za mu fara siyar da dabobbin da masu shi suka ki biyan kudaden tara daga ranar 20 ga wannan ...
" Za mu fara siyar da dabobbin da masu shi suka ki biyan kudaden tara daga ranar 20 ga wannan ...
A daya bangaren kuma ko’ina ka zagaya a garin sai karar jiniya ka ke ji wadda jami’an tsaro ke ta ...
Mutane sama da 2000 ne suka canza sheka.
Wani mai suna Aondona Ishenge ne da aka fi sani da Tor-Abaji ne babban gogarman ‘yan bangar.
gwamnati ba za ta yi kasa kasa ba wajen hukunta wadanda suka aikata wannan mummunar aiki a jihar ba.
Samuel Otom ya ce dokar na nan daram, ba za a cire ta ko a sassauta ta ba.
Cikin mutanen da suka rasa rayukan su akwai wasu jami’an kafa dokar hana kiwata dabobi a fili guda 9.
Gwamnatin tace yin hakan zai rage rikici dake aukuwa tsakanin manoma da makiyaya a jihar.
Kwamishinan rundunan ‘yan sandan jihar Bashir Makama ya tabbatar da mutuwar mutane 6.