Gwamna Bagudu da sauran gwamnoni shida waɗanda su ka faɗi zaɓen sanata
Aliero wanda ya yi nasara ɗan APC ne, amma saɓani tsakanin sa da Bagudu ya kai shi ga ficewa ya ...
Aliero wanda ya yi nasara ɗan APC ne, amma saɓani tsakanin sa da Bagudu ya kai shi ga ficewa ya ...
Saboda haka ya ce ya nemi afuwa, amma shi ba da Fulani ya ke baki ɗaya ba. Matsalar sa da ...
Ortom ya samu rakiyar Gwamna Nyesom Wike na Ribas, Okezie Ikpeazu na Abia da Ifeanyi Ugwuanyi na Enugu.
Gwamna Samuel Ortom na Jihar Benuwai ya ce da ya goyi bayan zaɓen Atiku Abubakar a 2023, har gara mutuwa ...
Yayin da na ji bayanin sa a labarai, nan da nan sai na tura masa saƙon tes ta WhatsApp, nan ...
Da safiyar Talata ɗin nan na dawo daga Landan tare da Wike, kuma har yanzu ina nan kan baka na ...
Shehu ya ce Ortom na son yin amfani da siyasa a lokacin da ƙasar nan ke fama da matsalar tsaro ...
Wike ya bayyana haka a lokacin da ya ke bayyana ra'ayinsa na fitowa takarar shugabancin Najeriya a Makurdi babban birnin ...
Ortom ya yi wannan ƙarin bayani a Makurɗi, lokacin da ya ke duba aikin yi wa Gidan Gwamnati kwaskwarima.
Kwana-kwanan nan ya kori ma’aikata akalla dubu 4000 a jihar sa. Wannan mutum ne mai tausayi. Bashi da ita.