NASIHAR ORTOM GA YAHAYA BELLO: ‘Ka kai kan ka ga EFCC, ka daina ɓoyewa, ka na kunyata tsoffin gwamnoni’
Tsohon Gwamnan Jihar Benuwai, Samuel Ortom, ya yi kira ga tsohon Gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello da ya daina wasan-ɓuya ...
Tsohon Gwamnan Jihar Benuwai, Samuel Ortom, ya yi kira ga tsohon Gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello da ya daina wasan-ɓuya ...
Kakakin Yaɗa Labaran Shugaba Buhari, Garba Shehu, ya ce Ortom ya tsarma siyasa a lamarin matsalar tsaron Jihar Benuwai.
Ortom ya ce ya janye ƙarar don a samu kwanciyar hankali, duk kuwa da cewa akwai hujjojin da ke nuna ...
Aliero wanda ya yi nasara ɗan APC ne, amma saɓani tsakanin sa da Bagudu ya kai shi ga ficewa ya ...
Saboda haka ya ce ya nemi afuwa, amma shi ba da Fulani ya ke baki ɗaya ba. Matsalar sa da ...
Ortom ya samu rakiyar Gwamna Nyesom Wike na Ribas, Okezie Ikpeazu na Abia da Ifeanyi Ugwuanyi na Enugu.
Gwamna Samuel Ortom na Jihar Benuwai ya ce da ya goyi bayan zaɓen Atiku Abubakar a 2023, har gara mutuwa ...
Yayin da na ji bayanin sa a labarai, nan da nan sai na tura masa saƙon tes ta WhatsApp, nan ...
Da safiyar Talata ɗin nan na dawo daga Landan tare da Wike, kuma har yanzu ina nan kan baka na ...
Shehu ya ce Ortom na son yin amfani da siyasa a lokacin da ƙasar nan ke fama da matsalar tsaro ...