TSAKANIN DA DA MAHAIFI: Dan shekara 13 ya kafta wa mahaifinsa adda a jihar Edo
Wannan abun ban tausayin ya auku ne a Evbuotubu dake Benin City ranar Lahadin da ya gabata.