Baki da baki na gayawa Sule Lamido ba zan zabe shi ba – Orji Kalu
Na gaya wa Sule kuru-kuru cewa ni dai ba zan yi shi ba
Na gaya wa Sule kuru-kuru cewa ni dai ba zan yi shi ba
Idan Buhari ya kammala zango na biyu a 2023, to dan kabilar Ibo ne zai zama shugaban kasa.