Jihohi uku kadai ke iya ciyar da kan su, sauran cima-zaune ne – Inji BudgIT
Kungiyar ta ce jihohi irin Delta su na kashe makudan kudade wajen tafiyar da jihar, har naira biliyan 200.