An kashe mata da yara sama da 60 a harin Adamawa, inji Miyetti Allah byAisha Yusufu November 22, 2017 Kungiyar Miyetti Allah tace zuwa yanzu, gawa 60 ne suka irga.