Bashin da ‘yan Najeriya ke bin Buhari – Atiku
Bashin da 'yan Najeriya ke bin Buhari
Bashin da 'yan Najeriya ke bin Buhari
Yanzu dai kotun CCT ta bada umarnin a kamo mata Onnoghen a duk inda ya ke a fadin kasar nan.
An dakatar da Onnoghen ne saboda zargin kin bayyana kadarorin sa.
Hakan ya jawo cece kuce matuka inda kowa ya rika tofa alabarkacin bakin sa game da abinda ya faru.
An dage zaman sauraren shari'ar Onnoghen a CCT sai yadda ta yiwu
Majalisar Alkalai (NJC) da Kungiyar Lauyoyi (NBA) za su yi zama na musamman
Sannan kuma ta maida wa Amurka da kungiyar tarayyar Turai da martani bisa yin suka ga dakatar da Alkali Onnoghen.
Wannan mataki ya janyo wa Buhari tsangwama a cikin gida har ma da Amurka da Tarayyar Turai gaba daya.
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC ta ce ta gayyato Tarayyar Turai domin ta sa ido wajen ganin ...
Daya daga cikin matakan da za su dauka shi ne yin amfani da Sashe na 143 na Dokar Kasa su ...