Barawon da barci ya kwashe a wajen sata, na nan yana sharara barcin yau mako guda kenan
Yanzu haka da muke magana yana nan bai tashi daga barcin ba.
Yanzu haka da muke magana yana nan bai tashi daga barcin ba.
A wannan zabe daurin tsintsiya fa ya kwance .
Gwamnonin sun tattauna batun ‘yan takarar shugabancin jam’iyyar na kasa, inda a kan tattauna na su batun ne taron ya ...
Karya ake wa Fulani.
Sama da mutane 30 suka kamu da cutar.
An sace sanatan ne yau litini a hanyar sa na zuwa Abuja.
Buhari zai bi ta inda kowa ke bi don zama dan takara a jam'iyyar.
Lola ta ce bayan cutuka da kaciya ke kawo wa mata, yin shi tauye musu hakki ne.
Ta kuma nuwa wa kotun irin kwayar da mijin nata ke amfani da shi kafin ya kwanta da ita.
Zamu duba wadannan matsaloli domin kawu karshen su.