Yadda gwamnati ke biya wa Kiristoci kujerun Jerusalem, haka za mu rika biya wa musulman kujerun maka a Delta – Omo-Agege na APC
Haka kuma aiki, idan za a dauki ma'aikata aiki, ya a baiwa kowa dama ba za a nuna banbanci ko ...
Haka kuma aiki, idan za a dauki ma'aikata aiki, ya a baiwa kowa dama ba za a nuna banbanci ko ...
"Kwamitin mu ya sha tuntubar mutane da dama da kuma ganawa a shirye-shiryen zaman saurare a shiyyoyin kasar nan dukkan ...
Ya ce Omo-Agege ya yi furucin ne a lokacin da mambobin Kungiyar Alliance of Nigerian Patriots su ka kai masa ...
Ekweremadu ya samu kuri’u 37, shi kuma Omo-Agege ya samu 68.
Omo-Agege Sanata ne da ke wakiltar Shiyyar Jihar Delta ta Tsakiya.
Shugaban Kwamitin Bincike, Sanata Bala Ibn Na’Allah ne ya bayyana sanarwar gayyatar sanatocin biyu a yau Talata, a Abuja.
Bayan hatsaniyar dai Omo-Agege ya koma cikin zauren majalisar.
Omo-Agege na wakiltar Delta ta Kudu.