A kira ni mai martaba Sarkin Iwo, ba Oluwo na Iwo ba- Inji Sarki Abdulrasheed Akanbi byMohammed Lere April 1, 2018 0 Ya ce ya zabi haka ne domin ya bi yadda ake yi a masarautun yankin Arewa.