KITSO DA KWARKWATA: Sanata Lawan ya naɗa Sanatoci biyar cikin kwamitin duba Ƙudirin Kwaskwarimar Zaɓe, alhali su na adawar kafa dokar aika sakamakon zaɓe ta yanar gizo
Sauran biyun masu so a riƙa aikawa da sakamakon zaɓe ta yanar gizo, sun haɗa da Uche Ekwunife sai kuma ...