Buhari ba ya bukatar amincewar sanatoci kafin ya nada Alkalan Kotunan Abuja – Sanata Bamidele
Bamidele ya ce Cif Jojin FCT ne kadai idan Buhari zai nada tilas sai da amincewa da tantancewar Majalisar Dattawa.