Yadda Fadar Shugaban Kasa ta halasta sake kama Sowore byAshafa Murnai December 9, 2019 0 Fadar Shugaba Kasa ta jaddada halascin sake kama Omoyele Sowore da jami’an SSS suka yi.