2023: Jam’iyyu 18 sun tura dakaru 837 don fafata takarar zaɓen gwamnoni da mataimaka, barade 10,231 sun riƙe kansakalin neman kujerar majalisar dokoki
Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC), ta fitar da sunayen 'yan takarar gwamna da na mataimakan su, waɗanda za su fafata ...