Gabadayan mu gwamnonin APC mun amince Buhari ya fito takara a 2019
Shugaban Kungiyar Gwamnonin APC, Rochas Okorocha na jihar Imo ne ya bayyana haka ga manema labarai a fadar gwamnatin tarayya.
Shugaban Kungiyar Gwamnonin APC, Rochas Okorocha na jihar Imo ne ya bayyana haka ga manema labarai a fadar gwamnatin tarayya.
Taron dai sun shafe kimanin awa daya su na zantawa, kuma alamu na nuna cewa taron ya yi zafi sosai.
Ya yi kira ga majalisar jihar Imo su gaggauta fito da dokar kananan hukumomi, yadda za a yi zabe a ...
Mutannen jihar suna ta caccakar gwamnan kan yin haka.
El-Rufai ya ce Kaduna da Kano basu da wannan matsala na rashin biyan Albashi.