TAKARAR SHUGABAN ƘASA 2023: Osinbajo ya daina rara-gefe, ya fito takara gadan-gadan
Osinbajo zai fatata da irin su ubangidan sa Bola Tinubu, Rotimi Amaechi, Rochas Okorocha da wasu masu neman tsayawa takarar ...
Osinbajo zai fatata da irin su ubangidan sa Bola Tinubu, Rotimi Amaechi, Rochas Okorocha da wasu masu neman tsayawa takarar ...
Okorocha ya ce Tinubu babba ne, saboda haka zai tausa shi ya janye masa idan lokacin zaɓen fi dda gwani ...
Babbar Kotun Tarayya ta Abuja ta bayyana ƙwace tulin kadarorin tsohon Gwamnan Jihar Zamfara, Abdul'aziz Yari na biliyoyin nairori.
A Arewacin Najeriya akwai miliyoyin attajirai da manyan masu riƙe da mulki, kai har ma da karta-kartan ɓarayin gwamnati
Okorocha ya ce Najeriya na buƙatar mutum irin sa wanda ba shi da ƙabilanci, wanda zai ƙara haɗin kan ƙasar ...
Tsohon gwamnan jihar Imo sanata Rochas Okorocha ya bayyana niyyarsa na fitowa takarar shugabancin Najeriya.
Okorocha ya shiga cikin jerin wasu manyan yan siyasan Najeriya da suka bayyana niyyar su na yin takarar shugaban kasa ...
Mu na cikin coci sai ga motoci uku ɗauke da 'yan sanda. Mota ɗaya Hilux ce, ɗaya Hyundai ce fara, ...
Muna tare da kai a ko da yaushe domin a faɗin yankin kudu babu wanda ya fika sanuwa da jajircewa.
Ya ce kamata ya yi a koya musu noma da sauran sana'o'in da za su iya. A kuma inganta ilmin ...