ABIN ƁOYE YA FITO FILI: Yadda Peter Obi ya nemi agajin Babban Limamin Cocin ‘Living Faith na Duniya, Oyedepo ya taya shi ‘jihadin yaƙin ƙwatar mulki’ a zaɓen 2023
Sai dai kuma masu goyon bayan Obi na ganin kalaman Okonkwo ba su yi wa Obi gyara ba, maimakon haka ...