Alkali ya hana Metuh mai laifin miliyan 400 fita neman magani, ya bar Badeh mai laifin biliyan 4 fita waje ziyara byAshafa Murnai July 5, 2018 0 Ana neman zunzurutun naira biliyan 3.97 daga hannun Alex Badeh.