Kotu ta yi fatali da rokon da SSS suka yi a hana hukumar biyan naira milyan 10 ga mai tankiya kan layin MTN na Hanan Buhari
Lauyan ya ce zai ci gaba da hura wa hukumar wuta har sai ta biya wanda ta zaluntar hakkin sa.
Lauyan ya ce zai ci gaba da hura wa hukumar wuta har sai ta biya wanda ta zaluntar hakkin sa.