2023: Yahaya Bello ya kaddamar da takarar shugaban kasa, ya ce zai maida talakawa miliyan 20 attajirai a Najeriya
Gwamna Yahaya Bello ya ce burin sa shine yaga ƴan Najeriya suna cikin walwala da jin daɗi a ko ina ...
Gwamna Yahaya Bello ya ce burin sa shine yaga ƴan Najeriya suna cikin walwala da jin daɗi a ko ina ...
Daga karshe, ina addu'a da rokon Allah yasa mu dace, kuma Allah ya hada kawunan mu, kuma Allah ya dawwamar ...
Alhamdu lillahil-Lazi bi Ni'imatihi tatimmus-Salihaat.
Ta bayar da misalin abubuwan da suka faru a Kananan Hukumomin Lokoja, Kabba-Bunu, Ijumu, Okene, Ajaokuta, Dekina da kuma Olamaboro.
Shi kuma Musa Wada na PDP ya samu kuri’u 139 kacal.
Gaskiya wadannan mutane ba zan kira su mutane ba. Ogan su ya shaida min cewa ya kai shekara goma kenan ...
Ya Allah rikice-rikicen siyasa da suke addabar kasar nan, ka sa a gama su lafiya, a warware su cikin ruwan ...
Ga da suke yadawa kamar haka, ku karanta, kuma kuyi hukunci da kan ku:
Allah Ya Sanya Tsayar Da Adalci A Bayan Kasa Ya Zama Sharadin Samun Zaman Lafiya Da Cigaba Mai Dorewa!
Mahaifiyata ta rasu ana bin ta bashin azumin wata guda, sai Annabi yace: Ki biya mata.