ANA WATA, GA WATA: ‘Yan mazaɓar sanata Natasha a Kogi ta tsakiya sun fara rattaba hannayensu don yi mata kiranye
A wani wuri a Ajaokuta, wata mata Hajia Rabi Mohammed ta ce, “muna so ta dawo gida ne saboda mu ...
A wani wuri a Ajaokuta, wata mata Hajia Rabi Mohammed ta ce, “muna so ta dawo gida ne saboda mu ...
Ya ce wajibi ne idan alƙalai sun yi kukan cewa an nemi ba su cin hanci, to a binciki ƙorafin ...
Wadanda aka tantance din sun fito daga gidajen sarauata biyar da suka hada da Okewe, Ohema, Erika, Aganiye da Adavi.
Usman Ododo ya samu ƙuri'u 446,237. Shi kuma Muntari Ajaka na SSP ya samu ƙuri'u 259,052.
Na samu sako daga ma'aikatar kananan hukumomi da masarautun jihar Kogi cewa wai gwamna zai kaddamar da wasu ayyuka a ...
Jami'an tsaro sun dira garin sannan sun katange wurin da tsaro a lokacin da Buhari ya isa garin.
Jawo mutane ake yi da magana mai dadi, da wa'azi mai kyawo. Ba yadda za'a yi ka zama kamar kana ...
Gwamna Yahaya Bello ya ce burin sa shine yaga ƴan Najeriya suna cikin walwala da jin daɗi a ko ina ...
Daga karshe, ina addu'a da rokon Allah yasa mu dace, kuma Allah ya hada kawunan mu, kuma Allah ya dawwamar ...
Alhamdu lillahil-Lazi bi Ni'imatihi tatimmus-Salihaat.