DOKAR HANA OKADA A LEGAS: Za a ɗaure ɗan Okada da fasinja shekaru uku a kurkuku, kuma a ƙwace babur ɗin sa
Daga ranar Juma'a ce 2 ga Satumba dokar haramta haya da baburan Okada za ta fara aiki gadan-gadan a Legas. ...
Daga ranar Juma'a ce 2 ga Satumba dokar haramta haya da baburan Okada za ta fara aiki gadan-gadan a Legas. ...
Rundunar ‘yan sandan jihar ta ce sun yi kokari sun kubutar da sauran fasinjojin hudu da suka tsere a cikin ...