Yadda Bayanan Kotun Birtaniya suka karyata Ikirarin Rahamaniyya Oil da ya ce ba a yanke masa hukuncin dauri ba
Wannan jarida ta buga labarin cewa Kotun Ingila ta daure mai Rahamaniyya Oil.
Wannan jarida ta buga labarin cewa Kotun Ingila ta daure mai Rahamaniyya Oil.
Kotun Ingila ta yanke wa Abdulrahman Bashir, Shugaban Rahamaniyya Oil daurin watanni 10 a gidan kurkuku.
Yau dai danyen mai ya Kai Dala 62.44 kowace ganga.