Mahara sun kashe mutane 10 a kauyukan jihar Zamfara byAisha Yusufu June 14, 2018 Ya ce sun tsinto gawar mutane bakwai a kauyen Dutsen –Wake sannan uku a kauyen Oho.